Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa Assalamu Alaikum. Ga wasu dan tunatarwa dana gani a cikin wani littafi,wanda naga ya dace inyi sharing da saura mata don kowa ya karu.
Dalilai 40 da suke jawo sakin aure:-
1- Rashin ilimin zamantakewar aure.
2- Al'adu
3- Bidi'o'i (kamar lefe,gara d.s)
4- Rashin binciken halin miji kafin aure
5- Rashin binciken halin mace kafin aure
6- Matsalar iyayen miji
7- Matsalar iyayen mace
8- Matsalar dangin miji
9- Matsalar dangin mace
10- Rashin tsafta
11- Rashin iya kwalliya
12- Rashin iya magana
13- Rashin iya ciyarwa
14- Rashin iya kwanciyar aure
15- Rashin adalci
16- Goyon kaka ('yar shagwaba)
17- Auren kisan wuta
18- Zaman gidan haya
19- Ruwan ido wajen neman aure
20- Cin amanar aure
21- Auren bariki
22- Auren mace dan kudinta
23-Auren dole
24- Talauci
25- Qawaye
26- Zafin kishi
27- Rashin haihuwa
28- Rashin ladabi
29- Shaye-shayen kayan maye
30- Qannen miji
31- Abokan miji
32- Sata
33- Gulma
34- Tsananin damuwa
35- Waya(phone)
36- Rashin lafiyan miji wajen gamsar da mace
37- Rashin lafiyan mace wajen gamsar da miji
38- Sharrin boka
39- Rashin shawara tsakanin miji da mata
40- Aikin mace (kasancewar ta 'yar kasuwa, ma'aikaciyar gwamnati da sauransu.
SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE💃
🍁 Mace mabarnaciya
🍁 Mace mai yawan son ado idan zata fita
🍁 Mace mai yawan fara'a ga kowa
🍁 Mace mai kaifin harshe
ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI
🍁 Karanta cin abinci
🍁 Yawaita yin jima'i
🍁 Yawan shiga bandaki
🍁 Bacci bayan magrib
ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI
🍁 Share daki da sutura
🍁 Cin abinci akan tafin hannu
🍁 Fyace hanci lokacin da ake kashi
🍁 Cire farce da hakori
🍁 Susa da itace
ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR ZUCIYA
🍁 Yawan maganganu
🍁 Yawan dariya
🍁 Yawan cin abinci
🍁 Cin haramun
LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI
🍁 Lokacin kiran sallah
🍁 Lokacin ikama
🍁 Bayan shiga masallaci
🍁 Daren juma'a da yininta
🍁 Lokacin sahur
🍁 kashi uku na karshen dare
🍁 Tsakanin magrib da isha'i
DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A
🍁 Barin sunnar annabi
🍁 Rashin godiya da ni'imar Allah
🍁 Rashin bada hakkokin ubangiji
🍁 Shagaltuwa da laifukan mutane etc
Da fatan duk wanda ya recieving wannan sako shima zai tura wa wasu. Allah ya karawa annabi daraja, Aameen
Dalilai 40 da suke jawo sakin aure:-
1- Rashin ilimin zamantakewar aure.
2- Al'adu
3- Bidi'o'i (kamar lefe,gara d.s)
4- Rashin binciken halin miji kafin aure
5- Rashin binciken halin mace kafin aure
6- Matsalar iyayen miji
7- Matsalar iyayen mace
8- Matsalar dangin miji
9- Matsalar dangin mace
10- Rashin tsafta
11- Rashin iya kwalliya
12- Rashin iya magana
13- Rashin iya ciyarwa
14- Rashin iya kwanciyar aure
15- Rashin adalci
16- Goyon kaka ('yar shagwaba)
17- Auren kisan wuta
18- Zaman gidan haya
19- Ruwan ido wajen neman aure
20- Cin amanar aure
21- Auren bariki
22- Auren mace dan kudinta
23-Auren dole
24- Talauci
25- Qawaye
26- Zafin kishi
27- Rashin haihuwa
28- Rashin ladabi
29- Shaye-shayen kayan maye
30- Qannen miji
31- Abokan miji
32- Sata
33- Gulma
34- Tsananin damuwa
35- Waya(phone)
36- Rashin lafiyan miji wajen gamsar da mace
37- Rashin lafiyan mace wajen gamsar da miji
38- Sharrin boka
39- Rashin shawara tsakanin miji da mata
40- Aikin mace (kasancewar ta 'yar kasuwa, ma'aikaciyar gwamnati da sauransu.
SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE💃
🍁 Mace mabarnaciya
🍁 Mace mai yawan son ado idan zata fita
🍁 Mace mai yawan fara'a ga kowa
🍁 Mace mai kaifin harshe
ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI
🍁 Karanta cin abinci
🍁 Yawaita yin jima'i
🍁 Yawan shiga bandaki
🍁 Bacci bayan magrib
ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI
🍁 Share daki da sutura
🍁 Cin abinci akan tafin hannu
🍁 Fyace hanci lokacin da ake kashi
🍁 Cire farce da hakori
🍁 Susa da itace
ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR ZUCIYA
🍁 Yawan maganganu
🍁 Yawan dariya
🍁 Yawan cin abinci
🍁 Cin haramun
LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI
🍁 Lokacin kiran sallah
🍁 Lokacin ikama
🍁 Bayan shiga masallaci
🍁 Daren juma'a da yininta
🍁 Lokacin sahur
🍁 kashi uku na karshen dare
🍁 Tsakanin magrib da isha'i
DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A
🍁 Barin sunnar annabi
🍁 Rashin godiya da ni'imar Allah
🍁 Rashin bada hakkokin ubangiji
🍁 Shagaltuwa da laifukan mutane etc
Da fatan duk wanda ya recieving wannan sako shima zai tura wa wasu. Allah ya karawa annabi daraja, Aameen
No comments:
Post a Comment